Auren Darakta Kamal S. Alkali Da Jarumar Shirin Labarina Hauwa SG Watch via Player: Download : Dandazon yan Fim a wajen ɗaurin auren DARAKTA a masana'antar Kannywood, Kamal Sani Alƙali, wanda aka fi sani da suna Kamal S. Alƙali, ya ƙara aure a yau Juma’a, 17 ga watan Maris din 2023. Download: Amarya Hauwa da Kamal An ɗaura auren sa ne da sahibar sa, wadda ita ma jaruma ce kuma furodusa a Kannywood wato Hauwa Shu’aibu Garba, wadda aka fi sani da suna Maama H.S.G. da misalin ƙarfe 1:00 na rana, a masallacin Juma’a da ke layi na 19 a unguwar Shagari Quarters da ke Kano. Download : Hauwa SG a cikin shirin Labarina Jarumar dai ita ce ta fito a shirin Labarina Series a matsayin Tally ƙawar Laila, wadda Excellency ya ke cewa 'Tal...