Posts

Showing posts from February, 2023

Gobara Ta Kassara Ƴan Kasuwar Monday Market ta Maiduguri

Image
Yadda Gobara Ta Ƙone Kasuwar Monday Market ta Maiduguri Ƙurmus Watch via Player: Download:

Na gaji da auren Adam A. Zango saki kawai na ke buƙata - Safiya Chalawa

Image
Na gaji da auren Adam A. Zango saki kawai na ke da buƙata - Safiya Chalawa Kalli Bidiyon: Download:

Mun Bar Kowa Ya Zaɓi Wadda Ya Ke So Amma APC Ce Za Ta Lashe

Image
Mun Bar Kowa Ya Zaɓi Wadda Ya Ke So Amma Mu Na Fata APC Ce Za Ta Lashe Watch: Download:

Ƴan Sanda Sun Harbe Wani Ɓarawon Akwatin Zaɓe A Jihar Kogi

Image
  Yan Sanda Sun Harbe Wani Ɓarawon Akwatin Zaɓe A Jihar Kogi Wasu ƴan daba sun yi yunƙurin ƙwace akwatin zaɓe a Ƙaramar Hukumar Dekina ta Jihar Kogi. Wakilin Alfijir Hausa ya bayyana cewar: "An kashe wani ɗan daba mai kimanin shekaru 36 yayin da wasu su ka samu raunuka lokacin da su ka yi arangama da wasu Ƴan Sandan Najeriya a ƙoƙarin su na sace Akwatin Zaɓe. Sai dai har yanzu ba a iya tantance ko ƴan wace jam'iyyar ne ƴan daban su ka kawowa rumfar zaɓen hari da sunan yin awon gaba da Akwatin Zaɓen ba. Matashin da ƴan Sandan su ka hallaka kan yunƙurin satar Akwatin, an bayyana sunan sa da Ojochemi Akayaba, wadda kuma bai daɗe da kammala yi wa ƙasa hidima na NYSC ba.

Abun Da Ya Faru Wajen Kada Kuri'ar Kwankwaso a Garin Su

Image
  Abun Da Ya Faru a Wajen Kaɗa Kuri'ar Kwankwaso a Garin Su Kwankwaso  Kunna Bidiyo: Download:

Yadda Aka Kawo Bola Tinubu Wajen Kada Kuri'a a Daddafe

Image
  Yadda Bola Tinubu Ya Zo Wajen Kada Kuri'a A Mazabar Sa a Ikeja Da Ke Legas Sauke Bidiyo:

An Kai Wa Jami'an Da Ke Aikin Zabe Hari a Gombe

Image
 Subhanallahi! An kaiwa jami'an aikin zaɓe hari a Gombe: Wasu da ake zargin ƴan bangar siyasa ne sun kai wa jam’ian zaɓe na wucin-gadi da aka tura wata rumfar zaɓe da ke cikin garin Gombe. Rahotanni sun ce maharan ɗauke da sanduna da adduna sun ƙwace wa ma’aikatan wayoyi da jakkunansu da wasu kayan aiki. Haka nan an garzaya da wasu daga cikin ma’aikatan zaɓen zuwa asibiti bayan sun samu raunuka. Wakilin BBC Hausa na wucin-gadi a Gombe Halilu Mohammed Teli ya tabbatar da cewa lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 12 na dare kuma yawancin waɗanda aka kai wa farmakin matasa ne masu yi wa ƙasa hidima. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan Najeriya a jihar ta Gombe ya tabbatar da faruwar lamarin, kuma ya ce sun kama wasu daga cikin maharan sannan sun fara gudanar da bincike kan abin da ya faru.

Dalilin Gwamnonin Arewa Kan Dole Sai Tinubu Ya Mulki Najeriya

Image
Gwamnonin Arewa Da Ke Goyon Bayan Tinubu Don Buƙatar Kan Su Ne Ba Ta Talaka Ba - Babu Wani Abu Da Tinubu Ya Tanadarwa Yankin Arewa - Cewar Naja'atu Bala Muhammad: Watch via Player: Download:

Cikakken Shirin Labarina Season 6 Episode 11

Image
Cikakken Shirin Labarina Zango Na 6 Kashi Na 11  Kalli Shirin ta nan: Download:

Sharuddan Da Ya Kamata Ɗan Takara Ya Cika Kamin A Zaɓe Shi

Image
Duk Ɗan Takarar Da Bai Cika Waɗannan Ƙa'ida Da Siffofin Ba Bai Kamata a Zaɓe Shi Ba  

Dalilin Sheikh Ɗahiru Bauchi Na Son A Zaɓi Atiku Abubakar

Image
Dalilin Sheikh Dahiru Bauchi Na Kiran A Zaɓi Atiku Abubakar  

Labarina Zango Na 6 Kashi Na 11

Image
Watch Labarina Episode 11 Ga kaɗan daga cikin shirin Labarina zango na 6 kashi 11 wadda mu ka ɗora muku shi don kallo ko downloading.  Download Labarina Series

Labarina Season 6 Episode 11

Image
  Labarina Zango Na 6 Kashi Na 11

Martanin Sheikh Adam Abdallah Ga Ali Nuhu Kan Ƴar Sa Fatima

Image
Martanin Sheikh Adam Abdallah Ga Ali Nuhu Kan Cewa Ƴar Sa Mai Kunya Ce Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan na Kano, Sheikh Adam Abdallah, ya yi wa jarumin Kannywood, Ali Nuhu martani kan wani furuci da ya yi na cewa ƴar sa Fatima mai kunya ce. Wadda wannan ne ma ya sa ba ta son fitowa a Fim. Kan hakan ne Malamin ya yi wa jarumin zazzafan raddi, in da a cikin bidiyon ya tuhume shi da gurɓata ƴaƴan wasu, shi kuma ya ɓoye na shi a gida. Ga cikakken bidiyon bayanin Malamin Malamin wadda za ku iya kallo ko saukewa ta nan:  Download