Posts

Showing posts from June, 2023

Wasu Jahilai Sun Kashe Wani Mahauci Kan Zargin Batanci Ga Annaabii a Sakkwato

Image
Yadda Wasu Jahilai Su Ka Kashee Wani Mahauci Kan Zargin Bataanci Ga Annaabii a Sakkwato: 👇 Hira da abokan sana'ar sa ta Fawa kan ainahin yadda rigimar ta faro tsakanin sa da jahilan da su ka kashee shi: 👇 Domin kallon cikakken bidiyon labari da bidiyon yadda duka lamarin ya faru ta nan: 👇

Bidiyo da labarin yadda wasu jahilai su ka kashee wani mahauci kan yi masa sharrin zagin Annabi a Sokoto - Nagudu TV News

Image
Cikakken Labari Da Bidiyon Wadda Aka Kashee a Sokoto Kan Zargin Batanci Ga Annabi - 👇 Jahilai ne su ka kashee shi saboda ya furta irin kalaman Dr. Idris Abdul'Aziz kan ba a neman taimakon kowa sai na Allah - 👇 Hira da abokan sana'ar sa ta Fawa kan yadda ainahin rigimar ta faro tsakanin sa da jahilan da su ka kashee shi - 👇  Ga cikakken bidiyon labari da bidiyon yadda duka lamarin ya faru ta nan: 👇 

Wallahi tallahi A'isha Humaira ta na aikata zina da Æ´an Siyasar da ta ke bi - Cewar Dr. Hussain Kano

Image
A'isha Humaira Mazinaciya Ce In Kuma Ƙarya Ne Ta Rantse Da Allah - Cewar Dr. Hussain Kano Wallahi tallahi jaruma A'isha Humaira ta na aikata zina in Æ™arya na yi Allah Ya saka mata - Dr. Hussain Kano 👇  A'isha Humaira ta na aikata zina da Æ´an Siyasar da su ke zuwa wajen su da Rarara - 👇  Domin kallo ko downloading: 👇 

Abba Gida-Gida ya bayyanawa Malaman Kano dalilin sa na rushe-rushen wurare a Kano - Nagudu TV News

Image
Gwamna Abba Kabir Ya Bayyanawa Malaman Kano Dalilin Sa Na Rushe-Rushe a Kano - 👇 Dole mu kwatowa al'ummar Kano wuraren su da Ganduje ya sayar - Cewar Abba Gida-Gida Ga cikakken bidiyon bayanin Gwamnan ta nan: 👇

Babu wadda zai hanani magana kan masu zagin Malamai don ni mawaki ne - Naziru Sarkin Waka

Image
Babu Wadda Ya Isa Hana Ni Magana Kan Lamurran Addini Don Kawai Ina Waƙa - Cewar Naziru Sarkin Waƙa 👇 Dole mu yi magana kan masu zagin manyan Malamai a Social Media duk da mu na waka - Martanin Sarkin Waka ga masu zagin shi Ga cikakken bidiyon martanin na shi ta hanyar Player din nan: 👇

Abubuwan da ke faruwa ga matan da ke bawa maza kan su da sunan Soyayya - Nagudu TV News

Image
Makomar Matan Da Ke Bawa Maza Kan Su Da Sunan Soyayya Daga Bakin Jaruma Nafisa Ishak - 👇 Wallahi babu namijin da za ki bawa wainar Fulawar ki ya ci sannan kuma ya aure ki a zamani nan - Cewar Nafisa Ishak Babu babban darajar mace kamar gaban ta - Ga cikakken bidiyon bayanin na ta ta nan: 👇

Shekara 8 ina zawarci sai yanzu Allah Ya kawo min G-Fresh a matsayin miji - Sadiya Haruna

Image
Shekara 8 Ina Zawarci Sai Yanzu Allah Ya Kawo Min Karshen Sa Da G-Fresh - Cewar Sadiya Haruna Ba karamin dace na yi da samun G-Fresh a matsayin mijin aure ba - Inji Amarya Sadiya Haruna 👇 Domin kallon  bidiyon cikakken hirar ta mu da su sai ku shiga nan: 👇

Abubuwan Da Su Ka Faru a Wajen Daurin Auren G-Fresh Da Sadiya Haruna - Nagudu TV News

Image
Wasu Abubuwan Da Su Ka Faru a Wajen Daurin Auren G-Fresh Da Sadiya Haruna 👇 G-Fresh na bayyana abun da ya faru a wajen daurin auren sa na al'ajabi - 👇 Ga cikakken bidiyon bayanin na shi wadda za ku iya kallo ta nan: 👇

Da yawan matan zamani masu manyan Nono da Duwawu ciko su ke yi ba na su ba ne - A'isha Humaira - Nagudu TV News

Image
Da Yawan Mata Masu Manyan Nono Da Duwawu Duk Ciko Ne - Cewar A'isha Humaira 👇 Da yawan matan zamanin nan ciko su ke yi a Nonuwa da Duwawun su don jan hankalin maza - Inji A'ishatul Humaira 👇 Ga cikakken bidiyon fallasar da ta yi wa matan Kannywood da ma na gari wadda za ku iya kallo ta nan:  👇 

Dalilin rushe shataletalen kofar gidan Gwamnatin Kano daga bakin Dr. Baffah Bichi - Nagudu TV News

Image
Dalilin Mu Na Rushe Shataletalen Kofar Gidan Gwamnatin Kano - Dr. Baffah Bichi 👇 Cikakken Bayanin Sakataren Gwamnatin Jihar Kano Game Da Rushe Shataletalen Kofar Gidan Gwamnatin 👇 Za ku iya kallo ko downloading ta nan: 👇 

Sarkin Waka Ya Ragargaji Abul Fatahi Sani Da Baffa Hotoro Kan Zagin Manyan Malamai Da Su Ke Yi - Nagudu TV

Image
Naziru Sarkin WaÆ™a Ya Caccaki Abul Fatahi Sani Da Baffa Hotoro Kan Zagin Manyan Malamai - 👇 Addini ya kamata ku dinga koyawa mutane ba zage-zage a Social Media ba - Cewar Sarkin WaÆ™a 👇 Domin kallo ko downloading na cikakken bidiyon bayanin na shi: 👇 

Za mu yi zanga-zanga don gano gaskiya tsakanin Gudaji Kazaure da Gwamnan Bankin Najeriya - Cewar Rarara

Image
Za Mu Yi Zanga-zanga Don Gano Gaskiyar Zargin Satar Kudade Da Gudaji Kazaure Ya Yi Wa Gwamnan Bankin Najeriya - Cewar Rarara 👇 Dole mu yi zanga-zanga don gano mai gaskiya tsakanin Gudaji Kazaure da Gwamnan Banki Emefiele - Inji Rarara Ga cikakken bidiyon bayanin na shi wadda za ku iya kallo ta nan: 👇

Tinubu ya girgiza da na gaya masa barnar Ganduje a Kano - Cewar Kwankwaso

Image
Shugaba Tinubu Ya Girgiza Da Na Gaya Masa Irin Barnar Da Ganduje Ya Yi a Kano - Kwankwaso 👇 Yayin Ganawar Kwankwaso Da Tinubu Da Abun Da Su Ka Tattauna a Kai - 👇 Ga cikakken bidiyon yadda ganawar ta su ta kasance ta nan: 👇

Duk wadda aka rushewa waje a Kano Allah zai saka masa - Sakon Ganduje ga Kwankwaso

Image
Duk Wadda Su Kwankwaso Su Ka Rushewa Waje a Kano Allah Zai Saka Masa - Cewar Ganduje Duk Wuraren Da Abba Gida-Gida Ya Ke Rushewa Babu Nawa Ko Na Iyalaina - Inji Ganduje Domin kallon cikakken bidiyon ko downloading: 👇

Duk wani ginin da ba ya kan ka'ida a Kano sai mun rushe shi - Sanata Kwankwaso

Image
Duk Wani Haramtaccen Gini Da Ganduje Ya Yi a Kano Sai Mun Rushe Shi - Cewar Kwankwaso 👇 Duk wani ginin da aka yi ba bisa ka'ida sai mun rugurguza shi - Inji Kwankwaso Za ku iya kallo ko downloading ta nan:

Dalilin Abba Gida-Gida na rushe wuraren da Gwamnatin Ganduje ta sayar - Nagudu TV News

Image
Wasu Daga Cikin Wuraren Da Abba Gida-Gida Ya Fara Rushewa a Kano: 👇  Ginin Filin Sukuwa Kamin Abba Gida-Gida Ya Rushe Shi - 👇 Ga cikakken bidiyon yadda wurin ya ke kamin da lokacin rushe wurin - 👇