Bidiyo da labarin yadda wasu jahilai su ka kashee wani mahauci kan yi masa sharrin zagin Annabi a Sokoto - Nagudu TV News

Cikakken Labari Da Bidiyon Wadda Aka Kashee a Sokoto Kan Zargin Batanci Ga Annabi - 👇





Jahilai ne su ka kashee shi saboda ya furta irin kalaman Dr. Idris Abdul'Aziz kan ba a neman taimakon kowa sai na Allah - 👇




Hira da abokan sana'ar sa ta Fawa kan yadda ainahin rigimar ta faro tsakanin sa da jahilan da su ka kashee shi - 👇 




Ga cikakken bidiyon labari da bidiyon yadda duka lamarin ya faru ta nan: 👇 



Comments

Popular posts from this blog

Yadda Al'amura Su Ka Canja Kan Auren Maryam Da Al-Ameen Da Faruk - Labarina Series